A BARI YA HUCE: Labarin Mai Santin Miyar Kuka- Mayu, 01, 2021

Alheri Grace Abdu

A wannan shirin mun karbi bakuncin tsohon dan jarida Ado Abdullahi Hazzad wanda ya bada labarin wani mai santin miyar kuka, da kuma wani wanda ya yi santin rake.

Saurari cikakken shirin domin bayyana wanda ya fi santi:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Labarin Mai Santin Miyar Kuka 24: 00"