VOA60 Duniya: A China Wani Bom Ya Tashi A Bakin Ofishin Jakadacin Kasar Amurka Dake Beijin

Your browser doesn’t support HTML5

A Kasar China inda wani karamin bom ya tashi a bakin ofishin jakadacin kasar Amurka dake Beijin, ya jikkata maharin kadai.