Yayin da ake ci gaba da samun hadurran jiragen sama a Najeriya, masana sun bayyana ra'ayinsu game da abin da suke kallo shine ke haddasa wannan yawan hadurra. Saurari shirin A DAWO LAFIYA:
Your browser doesn’t support HTML5
A Dawo Lafiya: Batun Yawan Samun Haduran Jiragen Sama a Najeriya