VOA60 AFIRKA: A Ethiopia Shugabannin Kungiyar Hadin Kan Kasashen Afirka Sun Kaddamar da Yarjejeniya Akan Sufurin Jiragen Sama A Ethiopia

Your browser doesn’t support HTML5

Shugabannin kungiyar hadin kan kasashen Afirka sun kaddamar da yarjejeniya akan sufurin jiragen sama da nufin samar da rahusa a tafiye-tafiyen jiragen sama a Nahiyar Afirka