VOA60 DUNIYA: A Jamus Mutane Talatin Da Daya Ne Suka Jikata

Your browser doesn’t support HTML5

Jamus: Mutane Talatin da daya ne suka jikata, jami’an ‘yan sanda na kyautata zaton kusan wasu 18 sun rasa rayukansu yayin da wata motar Bus da yi karo da wata babbar mota a kan yanyar Bavarian kuma dukkan su suka kama da wuta.