VOA60 Afirka: A Junhuriyar Afrika ta Tsakiya Mutane 12 Aka Kashe A Gundumar Bangui Mai Rinjayen Musulmai

Your browser doesn’t support HTML5

Junhuriyar Afrika ta Tsakiya: Mutane goma sha biyu aka kashe a gundumar Bangui mai rinjayen musulmai bayan wani gurneti ya tashi a yayin da ake kwafsawa tsakanin mayakan Musulmi na Seleka da kungiyoyi masu adawa da Balakas da kuma wasu bangarori na al’umma