A Kalla Mutane Uku Suka Rasa Rayukansu, Wasu Shida Suka Ji Rauni A Wani Hadarin Jirgin Kasa A Scotland

Your browser doesn’t support HTML5

Jami'ai a kasar Scotland sun ce mutane uku sun mutu, kuma aƙalla wasu shida sun ji rauni a ranar Laraba, 12 ga Agusta, lokacin da wani jirgin ƙasa na fasinja ya goce hanya kusa da Stonehaven Arewa maso Gabashin kasar.