VOA60 DUNIYA: A Kasar Jamus Ne Aka Gudanar Da Babban Taron G20

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Jamus ne aka gudanar da babban taron G20, mai masaukin, shugaba Angela Merkel tace ba tabbas na ko idan shugabannin dake halartar taron zasu iya samo hanyar magance matsalolin dake da alaka da sauyin yanayi da kasuwanci.