A Na Cigaba Da Fuskantar Matsaloli A Makarantun Nijar

Yusuf Aliyu Harande

Makarantu a fadin jamhuriyar Nijar na fuskantar kalubale masu dumbin yawa. Mahukunta kuwa na kyautata zaton shawo kan matsalar nan da dan wani lokacin.

Your browser doesn’t support HTML5

A Na Cigaba Da Fuskantar Matsaloli A Makarantun Nijar