VOA60 DUNIYA: A Palesdinu Daruruwan 'Yan Kasar Ne Suka Yi Zanga Zanga Nuna Kin Amincewarsu Akan Sanarwa Da Donald Trump Ke Shirin Yi

Your browser doesn’t support HTML5

A Palesdinu daruruwan yan kasar ne suka yi zanga zanga nuna kin amincewarsu akan sanarwa da shugaban Amurka Donald Trump ke shirin yi na ayyana Birnin Qudus a matsayin babban birnin kasar Israila a hukumance.