VOA60 Duniya: A Taron Koli Na Kungiyar NATO A Brussels, Shugaba Donald Trump Ya Soki Kasar Jamus

Your browser doesn’t support HTML5

Belgium: A taron koli na kungiyar NATO a Brussels, shugaba Donald Trump ya soki kasar Jamus akan barin kamfanin makamashin Rasha Gazprom ya ratsa da bututun iskarsa ya ta yankin tekun kasar.