Abbas Ya Shawarci Amurka Ta Janye Matakinta Kan Birnin Kudus, Ita Kuma Ta Ce Ba Gudu Ba Ja Da Baya

Your browser doesn’t support HTML5

A wani lamari da ba a saba gani ba, Shugaban Falasdinawa Mahmoud Abbas ya bayyana a gaban taron kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya a ranar talata inda ya ba da shawarar a kira wani taron zaman lafiya nan da wasu watanni masu zuwa.