Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shin Za Ku Iya Zaben Mawaki Ya Wakilceku A Majalisa?


Shin Za Ku Iya Zaben Mawaki Ya Wakilceku A Majalisa?
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:49 0:00

Bobi Wine: Matashin Mawaki Dan Majalisar Dokokin Uganda Robert Kyagulanyi Ssentamu da aka fi sani da Bobi Wine, wani shahararren mawaki ne, kuma manomi, sannan dan Majalisar Dokoki mai wakiltar mazabar Kyaddondo ta Gabas a gundumar Wakiso ta kasar Uganda da ke gabashin Afirka.

XS
SM
MD
LG