VOA60 Duniya: Akalla Mutane 40 Sun Mutu Bayan Faduwar Jirgin Sama a Nepal

Your browser doesn’t support HTML5

Akalla mutane 40 sun mutu bayan da wani jirgin saman fasinja dake dauke da mutane 71 ya fado ya kama da wuta yayin da yake kokarin sauka a tashar jiragen sama ta Kathamandu, dake Nepal.