VOA60 AFIRKA: Akalla Mutane 7 Ne Suka Mutu Kana Wasu Da Dama Suka Jikkata A Somalia

Your browser doesn’t support HTML5

kasar Somalia inda akalla mutane 7 ne suka mutu kana wasu da dama suka jikata bayan facewar bam a cikin wata mota a birnin Mogadishu.