Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Ana Ci Gaba Da Kidaya Kuri'un Zaben Raba Gardama A Yankin Kurdawa Na Iraqi


VOA60 DUNIYA: Ana Ci Gaba Da Kidaya Kuri'un Zaben Raba Gardama  A Yankin Kurdawa Na Iraqi

No media source currently available

Bari mu fara da yankin kurdawa na Iraq inda ake ci gaba da kidaya kuri'un zaben raba gardama na neman ‘yancin kai, jami'ai sunce za a fitar da sakamakon zaben a yau Talata.

​
XS
SM
MD
LG