ALIYU MUSTAPHA: Tsaka Mai Wuya, Nuwamba 06, 2018-Muhawara Kan Zaben Rabin Wa'adi A Amurka
Aliyu Mustapha
Aliyu Mustaphan Sokoto
WASHINGTON, DC —
A wannan shirin na musamman na Tsaka Mai Wuya mun gayyato “yan Najeriya Amurkawa masu ra’ayin siyasa dabam dabam domin jin matsayarsu kan siyasar Amurka. A zauren namu a yau akwai Hajiiya Khuraira Musa ‘yar jam’iyar Democrat daga jihar NY, sai kuma Aminu El-Yakub dan independent daga jihar Ohio, da kuma Mallam Yahaya Nok dan jam’iyar Republican daga Minisota