Amaechi Dan Amanar Daura: Ba Ma Bayar Da Sarauta Don Kudi – Sarkin Daura

Your browser doesn’t support HTML5

Mai martaba sarkin Daura, Alhaji Umar Faruk Umar ya ce masarautarshi ba ta sayar da mukami ga mutane, sai dai ta na bayar da sarauta ga mutane ne bisa cancantarsu. Sarkin ya sanar da hakan ne yayin da ya nada ministan sufuri na Najeriya, Rotimi Amaechi a matsayin Dan Amanar Daura.