Ambaliyar Ruwa, Zaftarewar Kasa Da Tsananin Ruwan Samu Ya Haifar, Sun Kashe Akalla Mutum 41 Tare Da Raba Dubbai Da Muhallansu a Indonesia

Your browser doesn’t support HTML5

Ambaliyar ruwa, zaftarewar kasa da tsananin ruwan sama ya haifar, sun kashe akalla mutum 41 tare da raba dubbai da muhallansu a gabashin Indonesia, yayin da wasu da dama suka bata, kamar yadda hukumar bada agaji ta kasar, BNPB, ta fada a ranarLahadi 4 ga watan Afrilu.