Amsoshin Tambayoyi Kan Tarihin Marigayi Shugaba Mamadou Tandja Kashi Na Biyu
Ibrahim Ka-Almasih Garba
WASHINGTON, D.C. —
A wannan babi, wanda shi ne kashi na biyu na Amsoshin Tambayoyi kan tarihin marigari Shugaba Mamadou Tandja na Janhuriyar Nijar, mai amsa tambayoyin, wani tsohon hadimin Tandja, Alhaji Yakubu Alhassan, ya bayyana irin gogewa, iya aiki, gaskiya da rikon amana, da kuma kaunar talakawa da duk aka san Tandja da su, wanda don haka ne ma, a cewarsa, Tandja ya karbu sosai tsakanin mutane masu mabanbantan ra’ayoyi da makoma. A sha bayani:
Your browser doesn’t support HTML5
Amsoshin Tambayoyi Kan Tarihin Marigayi Shugaba Mamadou Tandja