An Kama Hanyar Shawo Kan Matsalolin Aikin Haji

Dakin Kaaba

Kasashen Musulmi sun yi wani babban taro a birnin London a kan aikin Haji
Daga cikin wadanda suka halarci babban taron na birnin London har da Alhaji Nasiru Koko, shugaban kungiyar masu kamfanonin jigilar masu aikin Haji da Umra na Najeriya, wanda bayan taron Aliyu Mustapha Sokoto ya tattauna da shi, ga kuma karin bayanin da ya fara yi.

Your browser doesn’t support HTML5

Kasashen Musulmi sun yi babban taro a birnin London kan aikin Haji. - 3:04