An Kama Makamai Da Kudin Kasashen Waje Daga Hannun 'Yan Ta'addar Boko Haram Bayan An Fatattake Su Daga Dikwa, Mayu 25, 2015

Wata motar yaki ta 'yan Boko Haram da aka ragargaza bayan da suka yi yunkurin kai hari kan garuruwan Dikwa da Mafa ranar asabar May 23, 2015

Wasu daga cikin makaman da aka kwace daga hannun 'yan Boko Haram bayan da suka yi yunkurin kai hari kan garuruwan Dikwa da Mafa ranar asabar May 23, 2015

Wasu daga cikin makaman da aka kwace daga hannun 'yan Boko Haram bayan da suka yi yunkurin kai hari kan garuruwan Dikwa da Mafa ranar asabar May 23, 2015

Cache of arms recovered from Boko Haram militants when they attacked Dikwa, Borno state on Saturday May 23, 2015

Wata motar 'yan Boko Haram da aka lalata a lokacin da aka fatattake su daga Dikwa, asabar May 23, 2015

Wasu daga cikin makaman da aka kwace daga hannun 'yan Boko Haram bayan da suka yi yunkurin kai hari kan garuruwan Dikwa da Mafa ranar asabar May 23, 2015
 
An Kama Makamai Da Kudin Kasashen Waje Daga Hannun 'Yan Ta'addar Boko Haram Bayan An Fatattake Su Daga Dikwa.