Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masoyin Kasar Amurka Ya Baro Garin Kumo Zuwa Abuja a Kafa, Mayu 16, 2015

Kowane dan adam da bukin zuciyar shi, wani matashi Usman Yari, ya bayyanar da kaunarsa a fili da yake ma kasar Amurka.

Wannan matashin dai ya nuna cewar yakasance me kaunar wannan kasar ne tun yana yaro, kuma ganin cewar wannan kasa me kaunar kasar Najeriya ce yasa yakara kaunarta da kuma irin yadda take taima kama kasashen duniya musamman ma kasar Najeriya.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG