VOA60 AFIRKA: An Nada Abdoulrazak Issoufou Alfaga A Matsayin Jakadan Lumana Na Hukumar UNICEF

Your browser doesn’t support HTML5

Niger: An nada Abdoulrazak Issoufou Alfaga, wanda ya lashe kambin wasannin Taekwondo na duniya, a matsayin Jakadan lumana na Hukumar UNICEF a ranar Jumma'a.