VOA60 Duniya: Ana Ci Gaba Da Jimamin Harin Boko Haram Da Ya Kashe Mutane 15 a Maiduguri Da Ke Arewa Maso Gabashin Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Ana ci gaba da jimamin harin Boko Haram da ya kashe mutane 15 a Maiduguri da ke arewa maso gabashin Najeriya.