AREWA A YAU: Duba Tabarbarewar Tsaro a Yankin Arewacin Najeriya

Nasiru Adamu El Hikaya

Shirin "Arewa A Yau" ya yi hira ne da tsohon ministan matasa da wasanni Barrister Solomon Dalung wanda ya auna yadda al'amuran tsaro suke a baya a arewacin Najeriya da kuma halin da yankin ya tsinci kansa a ciki.

A saurari shirin lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Tabarbarewar Tsaro a Yankin Arewacin Najeriya - 9'32"