AREWA A YAU: Matsalar Tabarbarewar Tsaro a Arewacin Najeriya, Kashi Na Biyu - 26 Mayu, 2021

Nasiru Adamu El Hikaya

Shirin "Arewa A Yau" ya yi hira ne da tsohon ministan matasa da wasanni Barrister Solomon Dalung wanda ya auna yadda al'amuran tsaro suke a baya a arewacin Najeriya da kuma halin da yankin ya tsinci kansa a ciki.

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Matsalar Tabarbarewar Tsaro A Yankin Arewacin Najeriya - 9'32"