AREWA A YAU: Waiwaye Kan Rayuwar Marigayi Tsohon Shugaban Najeriya Umaru Musa Yar’Adua Wanda Ya Cika Shekara 11 Da Rasuwa

Your browser doesn’t support HTML5

A wannan mako, shirin “Arewa A Yau,” ya tattauna ne da tsohon ministar a gwamnatin marigayishugaban kasa Umaru Musa Yar’Adua, Ikra Aliyu Bilbis, wanda ya tattauna da wakilin Muryar Amurka Nasiru Adamu El Hikaya kan wasu kyawawan halayen marigayin.