Shirin na wannan makon ya duba batun karfi ko damar da jam’iyyun siyasar Najeriya da ‘yan takarar su suke da shi na lashe zaben shugaban kasa, kuma ina ne kowannensu yake da gibi?
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Karfi Ko Damar Da Jam'iyyun Siyasa Da 'Yan Takarar Su Na Shugaban Kasa a Najeriya Ke Da Shi Na Lashen Zabe.mp3