BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Tattalin Arzikin Najeriya Da Ke Cikin Mawuyacin Hali- Fabrairu 14, 2023

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

Shirin na wannan makon ya maida hankali ne kan wani rahoton da asusun ba da lamuni na duniya IMF ya fitar da ya bayyana cewa tattalin arzikin Najeriya na cikin wani mawuyacin hali, abinda ya sa farashin kaya a kasar ke hauhawa.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA