‘Yan Najeriya na ci gaba da bayyana irin matsaloli da kalubale da suke fuskanta sanadiyyar tsarin babban bankin Najeriya na sauya fasalin wasu kudaden kasar, a yayin da kuma za mu ji matsayar wannan tsari ta fuskar doka.
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: ‘Yan Najeriya Sun Bayyana Kalubalen Da Suke Fuskanta Sanadiyyar Tsarin Sauya Kudaden Najeriya - Fabrairu 15, 2023