BAKI MAI YANKA WUYA: 'Yan Najeriya Sun Soma Zanga-Zanga Kan Yanayin Matsin Tattalin Arziki Da Kuncin Rayuwa - Fabrairu 7, 2024

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan makon ya maida hankali ne kan yadda 'yan Najeriya suka soma zanga-zanga kan yanayin matsin tattalin arziki da kuncin rayuwa.

Sannan sai yadda matakin dage babban zaben Senegal ke neman jefa kasar a cikin dambarwar siyasa.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA