BAKI MAI YANKA WUYA: Kasashen ECOWAS sun yi yunkurin kai karshen rikicin siyasa a Mali, manazarta na ganin wannan matakin ba zai yi aiki ba

Murtala Faruk Sanyinna

Kasashen kungiyar ECOWAS sun yi wani yunkuri na kawo karshen rikicin siyasa da ya addabi kasar Mali, to sai dai manazarta na ganin cewa wannan matakin ba zai iya kashe wutar rikicin ba.

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA