Babban Sifeton 'Yansandan Najeriya Mr. Solomon Arase wanda ma'aikatansa suka kama Abubakar Meli ba tare da izinin wata kotu ba.
Shin muradun wanene hukumomin tsaron Najeriya kamar 'yansanda suke bi? A dokar kasar wani na iya sa 'yansanda su je su kama mutum ba tare da izinin kotu ba?