VOA60 Afirka: Barak Obama Ne Zai Gabatarda Jawabin Taron Shekara-Shekara Na Bana Na Tuna Marigayi Nelson Mandela

Your browser doesn’t support HTML5

Afirka ta Kudu: Jami’ai sun bada sanarwar cewa tsohon shugaban Amurka Barak Obama ne zai gabatarda jawabin taron shekara-shekara na bana na tuna marigayi Nelson Mandela a watan yuli a Johannesburg.