Barnar da Harin Boko Haram Yayi a Bama, Fabrairu 20, 2014

Wasu mazauna garin Bama da suka raunata sakamakon harin Boko Haram, suna jiran ganin likita a Asibiti, Fabrairu 20, 2014.

Gidajen da suka kone bayan hare-haren Boko Haram a Bama, Fabrairu 20, 2014.

Wata mota dauke da kayan jama’a, akan hanyarta na fita daga Bama, Fabrairu 20, 2014.

Gidajen da suka kone bayan hare-haren Boko Haram a Bama, Fabrairu 20, 2014.

Gidajen da suka kone bayan hare-haren Boko Haram a Bama, Fabrairu 20, 2014.

Gidajen da suka kone bayan hare-haren Boko Haram a Bama, Fabrairu 20, 2014.

Mata na duba gidajen da harin Boko Haram ya lalata a garin Bama, Fabrairu 20, 2014.