BIDIYO: Kungiyar Timidria Ta Nuna Goyon Bayan Mai Fafutuka Adam Biram Dah Abeid

Your browser doesn’t support HTML5

Hadakar kungiyoyin Timidria da ke yaki da bauta a Nijar ta fitar da sanarwar nuna goyon bayan Adam Biram Dah Abeid da hukumomin Mauritaniya suka tsare.