Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kidayar Kwayar Gyero Dake Cikin Buhu Daya


Kidayar Kwayar Gyero Dake Cikin Buhu Daya
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:27:00 0:00

Muhawara tsakanin wasu matasa ta kai ga soma kidaya kwayar gyeron dake cikin buhu daya a birnin Yawuri dake jihar Kebbin Nigeria

Wasu matasa a unguwar Kan Gungu dake birnin Yawuri a jihar Kebbi sun dukufa wajen kidaya adadin kwayar gyero dake cikin buhu daya domin warware muhawara da ta barke tsakaninsu.
Matasan na son su sani jama'ar Nigeria ce ta fi yawa ko adadin kwayar gyeron dake cikin buhu daya. Dalili ke nan da majalisar matasan ta garin Yawuri ta kama hanyar sanin gaskiyar lamarin. Kidayar na ci gaba har sai sun gama kakaf.
Ahmadu Sarkin Yaki shi ne shugaban majalisar matasan sai kuma Sa'idu Jibrin,Mustapha Haruna Magaji da Muhammad Tukur Abdullahi.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG