Shugaba Buhari, Babu Addinin Da Yace Ayi Kisa

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya tabbatar da cewa da Musulmi da Kirista sun san da cewar babu inda addinin Islama yace a kashe wani, kuma ayi kabbara. Ya kuma yi karin haske akan matakan da gwamnatinsa ke dauka na ganin an inganta tsaro a kasar.