Calisthenic Nau’in Motsa Jiki Ne Da Akwai Yiwuwar Ya Yi Magani Ga Yara Ƙanana Masu Tu’amalli Da Miyagun Ƙwayoyi

Your browser doesn’t support HTML5

A Chimoio na lardin Manica dake kasar Mozambik, motsa jiki na calisthenic na taimakawa matasa su nisanci amfani da miyagun kwayoyi, da kuma zama cikin lafiya.