Ciki Da Gaskiya - Waiwaye Adon Tafiya Kashi Na Daya, Disamba 16, 2021

Sarfilu Hashim Gumel

A daidai lokacin da wannan shekara ta muke ciki ke shirin ban kwana, shirin Ciki Da Gaskiya ya fara waiwaye adon tafiya, domin tsakulo wasu daga cikin shirye-shiryen da muka kawo masu muhimmanci. A yi sauraro lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya - Waiwaye Adon Tafiya Kashi Na Daya - 10'33"