CIKI DA GASKIYA: Dambarwa Tsakanin Wasu Ma’aurata 'Yan Uwan Juna, Janairu 08, 2024

Sarfilu Hashiim Gumel

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin na wannan makon wata mata mai suna Hadiza Ladan da ke aure a Keffi jihar Nasarawa, ta tunkari shirin Ciki Da Gaskiya don bukatar gudanar da bincike da zai kai ga rabata da mijin ta don ta ce ta na da yakinin ba alheri a zaman.

Saurari cikakken shirin da Sarfilu Hashim Gumel ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Dambarwa Tsakanin Wasu Ma’aurata Yan Uwan Juna – 11’16”.mp3