Ciki Da Gaskiya: Shehun Malamin Islama Ya Fada Komar ‘Yan Damfara, Janairu 29, 2024

Sarfilu Hashim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya ya duba labarin babban malamin addinin musulunci, Sheik Muhammad Kabir Isma'il, wanda ya fada tarkon 'yan damfara da sunan za su kawo masa lodin motocin shinkafa, bayan da suka karbe masa miliyoyin Naira.

Ayi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Shehun Malamin Islama Ya Fada Komar ‘Yan Danfara - 11'29"