Ciki Da Gaskiya: Shehun Malamin Islama Ya Fada Komar ‘Yan Danfara, Kashi Na Biyu Da Na Uku, Fabarairu 12, 2024

Sarfilu Hashiim Gumel

Sheikh Muhammad Kabir Isma’il, babban malamin addinin musulunci ne a Najeriya, ya fada tarkon 'yan damfara da sunan za su kawo masa lodin motocin shinkafa, bayan da suka karbe masa miliyoyin kudin jama'a suka cika wandansu da iska.

Saurari kashi na biyu da na uku na shirin Ciki Da Gaskiya kan wannan batun.

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Shehun Malamin Islama Ya Fada Komar ‘Yan Danfara, Kashi Na Biyu - 10'41"

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya: Shehun Malamin Islama Ya Fada Komar ‘Yan Danfara, Kashi Na Uku - 10'41"