CIWON 'YA MACE: Kungiyar GIRMA Dake Niger Da Tallafin Amurka Ta Kafa Makarantar Ma'aurata - Yuli 13, 2022

Aisha Muazu

A duk lokacin da aka ce ana samun matsala tsakanin ma'aurata, matsalar takan kare akan mata, amma kungiyar GIRMA da ke Niger da tallafin matan Amurka, suna kokarin sauya wannan al'amari bayan kafa makarantar ma'aurata da take samar da maslaha tsakanin ma'aurata.

Latsa nan domin sauraron cikaken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

CIWON 'YA MACE: Kungiyar GIRMA Dake Niger Da Tallafin Amurka Ta Kafa Makarantar Ma'aurata - Yuli 13, 2022