CIWON 'YA MACE: Mafita Ga Matsalolin Cin Zarafin Mata, Disamba 02, 2020

Aisha Muazu

Aisha Muazu

Tattaunawa da Barrista Amina Umar Hussein, Sakatariyyar Kungiyar Lauyoyi Mata reshen Jihar Kano da Hajiya Umma Ummaru Daliba a kwalejin Nuhu Bammali da ke Zaria a Najeriya.

A cikin shirin namu na wannan makon za mu kawo muku karashen tattaunawa a game da kalubalen da mata suke fuskanta a zamanin cigaba a duniya.

Your browser doesn’t support HTML5

CIWON 'YA MACE: Mafita Ga Matsalolin Cin Zarafin Mata - 8’30