Da Dan Gari: Tarihin Garin Kutama a Jihar Kano

Gidan Rediyon jihar Kano ya lalubo tarihin garin Kutama a karamar hukumar Gwarzo da ke jihar Kano a cikin shirin Da Dan Gari.

Saurari cikakken shirin daga Adamu Ibrahim Dawakin Tofa.

Your browser doesn’t support HTML5

Da Dan Gari: Tarihin Garin Kutama a Jihar Kano