Da Dan Gari: Tarihin Garin Tattarawa, Kano

Shirin Da Dan Gari na wannan makon ya kai ziyara garin Tattarawa a karamar hukumar Dawakin Tofa da ke Kano.

Saurari cikakken shirin daga gidan rediyon jihar Kano a Najeriya wanda Adamu Ibrahim Dawakin Tofa ya gabatar.

Your browser doesn’t support HTML5

Da Dan Gari: Tarihin Garin Tattarawa a Kano