Da Dan Gari: Tarihin Garin Tattarawa

Shirin Da Dan Gari ya zaga garin Tattarawa a karamar hukumar Dawakin Tofa da ke jihar Kano don jin tarihin garin.

Saurari cikakken shirin daga gidan rediyon jihar Kano wanda Adamu Ibrahim Dawo Dawakin Tofa ya gabatar.

Your browser doesn’t support HTML5

Da Dan Gari: Tarihin Garin Tattarawa