DA DANGARI: Tarihin Garin Dange A Jihar Sokoto, Mayu 27, 2023
Des femmes et des enfants dans Bandiagara, Mali, le 13 fevrier 2005
sokoto nigeria —
A wannan makon shirin Da Dangari ya kai ziyara garin da ake cin kasuwarsa a cikin dare, wato garin Dange a cikin karamar hukumar Dange Shuni da ke jihar Sokoto.
Shi dai wannan gari na Sullbawa ne mai cike da dumbin tarihin sarakuna, sana’o’i da kuma al’adu.
A zantawarsa da Aminu Alhusain Amanawa na Vision FM Sokoto, basaraken garin Bello Usman sarkin Baran Dange ya ba da dan takaitaccen tarihin garin.